IQNA - A yayin zagayowar ranar shahadar Imam Jafar Sadik (a.s) za a ji karatun salati na musamman na Imam Hassan Al-Askari (a.s) a cikin muryar Mehdi Najafi.
Lambar Labari: 3491091 Ranar Watsawa : 2024/05/04
Tehran (IQNA) dubban mutane ne suka taru a yau a hubbaren Imam Hassan Al-askari (AS) domin tunawa da zagayowar lokacin shahadarsa.
Lambar Labari: 3486427 Ranar Watsawa : 2021/10/14